Harshen Efik

Harshen Efik
Efik
'Yan asalin magana
2,693,000 (2020)
Baƙaƙen boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-2 efi
ISO 639-3 efi
Glottolog efik1245[1]
Warning: Page using Template:Infobox language with unknown parameter "wikipedia" (this message is shown only in preview).
Efik
Usem Efịk
Asali a Southern Nigeria
Yanki Cross River State
Ƙabila Efik
'Yan asalin magana
(400,000 cited 1998)[2]
Second language: 2 million (1998)[3]
Lamban rijistar harshe
ISO 639-2 efi
ISO 639-3 efi
Glottolog efik1245[1]

Efik /ɛ f ɪ k / [4] dace. Efik. Usem Efịk ) suna ne na yaren kabilar Efik ta Nigeria. Shi ne babban yaren da aka fi yi a jihar Cross River a Najeriya. An saka sunan yaren ne bayan mutanen Efik waɗanda suke a cikin jihar ta Cross River da kuma jihar Akwa Ibom. Masu amfani da harshen Efik na iya fahimtar juna tare da masu amfani da sauran ƙananan harsunan Cross River kamar Ibibio, Annang, Oro da Ekid amma matakin fahimtar a fuskar yaren Oro da Ekid na da wahala; a wata fuskar, masu magana da waɗannan yarukan suna iya fahimtar juna watau Efik (da Ibibio) amma ba zasu iya maidawa ba. [5] Habakar kalmomin harshen Efik ya samo asali da tasiri ta hanyar cudanyar Turawan Ingila, na Portugal da sauran al'ummomin da garuruwan dake kewaye da su kamar Balondo, Oron, Efut, Okoyong, Efiat da Ekoi (Qua).[6] [7]

  1. 1.0 1.1 Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Efik". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History. Cite error: Invalid <ref> tag; name "Glottolog" defined multiple times with different content
  2. Samfuri:Ethnologue18
  3. Samfuri:E14
  4. Bauer, p.370
  5. Mensah and Ekawan, p.60
  6. Simmons, p.16
  7. Goldie, Dictionary of the Efik, p.28

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy